Aliyu Usman El-Nafaty

Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty MBBCH FWAS FICS OFR(an haifeshi a ranar 25 ga watan Disamba shekarar 1960), a garin Nafada ta jihar Gombe. Farfesa ne ta fanin ciki da lafiyar mata.Yayi aiki da Jami'ar jihar Maiduguri a matsayin lakcahara a shekara ta 1989 har yakai matakin farfesa. Kafun yasamu matsayin Vice Chancellor a Jami'a mallakar jihar Gombe a 2019, ya riƙe muƙamin babban likita a Federal Medical Center, jihar Gombe 2002–2010.


Developed by StudentB